Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Yadda muƙaddashin shugaban rundunar Sojin ƙasan Nijeriya Olufemi Oluyede, ya ziyarci wasu sansanin Sojin da ke Tangaza da Ilela,

Yadda muƙaddashin shugaban rundunar Sojin ƙasan Nijeriya Olufemi Oluyede, ya ziyarci wasu sansanin Sojin da ke Tangaza da Ilela, don ganawa da dakarun game da yaƙar 'yan ta'adda da suke a dai-dai lokacin da ake fargabar hare-haren sabuwar ƙungiyar ta'adda da ake wa laƙabi da Lakurawa.

📸: Rundunar sojin Nijeriya

Post a Comment

0 Comments