Gobara ta tashi a wasu kantina da ke kallon kasuwar Kantin Kwari a yanzu haka a Jahar Kano
Ana kyautata zaton fanel din wutar sola ne su ka kama da wutar.
Allah Ya kiyaye gaba, Ameen
Prof Okubanjo to assume duty as Provost ABU Postgraduate College August 20 As he is ex…
0 Comments