Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani, yana karbar bakuncin taron kungiyar gwamnonin jihohin Arewa da kuma shugabannin gargajiya na jihohin Arewa, karkashin jagorancin Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar.

Taron wanda shugaban kungiyar gwamnonin Arewa kuma gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya yake jagoranta yana gudana ne a fadar mulki ta Sir Kashim Ibrahim dake Kaduna.

Post a Comment

0 Comments