HOTUNA MARIGAYI TSOHON SHUGABAN KASA LOKACIN BAYA
Wasu Hotuna Marigayi Tsohon Shugaban Kasa Nigerian Muhammadu Buhari. A Wasu Ziyara da ya Kawo Fadar Zazzau A Lokacin Marigayi Sarkin Zazzau Alh Dakta Shehu Idris da kuma Sarkin Zazzau Amb Ahmad Nuhu Bamalli CFR.
0 Comments