Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Taron shirin ƙaddamar da tutar rabon taki a ranar Asabar, 2 ga watan Agusta


 TURKASHI Taron kaddamar da tuta a hukumance a ranar Asabar, 2 ga watan Agusta, na rabon tireloli 300 na taki kyauta da gwamnatin mai girma Gwamna Malam Uba Sani, ta shirya bayarwa ga manoman jihar.

Wanda yanzu haka ƙwamitin ƙarkashin jagorancin Malam Murtala Dabo ke gudanar da taro karo na 3

Idan baku manta ba A shekarar da ta gabata, an raba motoci 500 ga kananan manoma abin da ya kara haɓaka noma a jihar Kaduna.

Taron na gudana ne a ɗakin taro na ma’aikatar harkar noma dake jihar ta Kaduna.
Wani fata za kuyi wa gwamnatin malam Uba Sani?
 

Post a Comment

0 Comments