Header Ads Widget

Responsive Advertisement

An Sake Samun Ambaliyar Ruwa A Unguwwanin Bulumkutu, Baga Da Wasu Wurare A Jahar Borno


An Sake Samun Ambaliyar Ruwa A Unguwwanin Bulumkutu, Baga Da Wasu Wurare A Jahar Borno 

Wani mamakon ruwan sama da aka wayi garin Laraba da shi a birnin Maiduguri na jihar Borno ya haifar da ambaliya a sassan birnin daban-daban
Ambaliyar ta shafi unguwanni kamar Bulumkutu da hanyar Baga da sauransu.

Mutane da dama na ta kokarin kaura daga gidajensu saboda barnar ambaliyar.

Wata majiya tabbatarwa da wakilinmu cewa anbaliyar ruwan ta shafi wannna unguwanin da muka kawo a farko  da kuma Antashi da anbaliya. a sansan Maiduguri irinsu:- Gomari Karshen kwalta Line, Barhama Line, Borno Holiday da Gomari Busstop

Post a Comment

0 Comments