Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Ado Ahmad Gidan Dabino, MON, Sarkin Mawallafan Arewa, ya gabatar da sabon littafinsa na waƙoƙinsa


Ado Ahmad Gidan Dabino, MON, Sarkin Mawallafan Arewa, ya gabatar da sabon littafinsa na waƙoƙi (Dausayin Fasahar Waƙoƙi) Ranar 29/6/2025 a wajen taron Ƙungiyar KANAWA AND ZAGE ZAGI CULTURAL ASSOCIATION wanda aka yi a jihar Kano.

Post a Comment

0 Comments