Damisalin karfe 10 na safiyar wannan rana ta Laraba aka gabatar da jana'izar Marigayi Alh Umar Abdullahi Alu Dan Sidi (Barden Gabas Zazzau) , wanda Allah yayiwa rasuwa yammacin jiya Talata a Asibiti koyarwa na (ABUTH) Shika.
jana'izar yagudana ne a Kofar Fadan Zazzau , karkashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Zazzau Amb. Malam Ahmad Nuhu Bamalli tare da yan majlisan sa hakimai da sauran dunbin al umma.
Muna addu'a Allah yajikasa da rahama.
0 Comments