Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Anyi Jana'izar Bardan Gabas na masarautar Zazzau a yau Laraba


Anyi Jana'izar Barden Gabas Zazzau 

Damisalin karfe 10 na safiyar wannan rana ta Laraba  aka gabatar da jana'izar  Marigayi Alh Umar Abdullahi Alu Dan Sidi (Barden Gabas Zazzau) , wanda Allah yayiwa rasuwa yammacin jiya Talata a Asibiti koyarwa na (ABUTH) Shika.

 jana'izar yagudana ne a Kofar  Fadan Zazzau  , karkashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Zazzau Amb. Malam Ahmad Nuhu Bamalli tare  da yan majlisan sa  hakimai da sauran dunbin al umma.

Muna addu'a Allah yajikasa da rahama.

Post a Comment

0 Comments