Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Ahmadu Fintiri ya rantsar da sabon Sarkin Furfure Mai Maratba Sani Ahmadu Ribadu a yau Laraba.

Yadda Gwamnan Adamawa Ahmadu Fintiri ya rantsar tare da bai wa sabon Sarkin Furfure Mai Maratba Sani Ahmadu Ribadu sanda yau Laraba. Wannan mataki na daga cikin sabbin masarautun da gwamnatin Jihar ta kirkiro.

📷 ADSG

Post a Comment

0 Comments