Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Bam ya tashi a wata Islamiya a kauyen Abuja


Rundunar ‘yan sandan babban birnin Najeriya Abuja ta tabbatar da aukuwar tashin bam a wata makarantar Islamiyya mai suna Tsangayar Sani Usthman a kauyen Kuchibiyu da ke karamar hukumar Bwari.

Post a Comment

0 Comments