Header Ads Widget

Responsive Advertisement

SAƘON SANARWA DAGA ROAD SAFETY SABON GARI DIVISION


*SAƘON SANARWA DAGA ROAD SAFETY SABON GARI DIVISION*

Yanzu mota ta bige mahaifiyar wannan yaron a nan zabi, Kano express way. Allah yayi mata rasuwa. 

Sako daga hukumar kula da haɗura ta ƙasa reshen Sabon Gari, Zaria Kaduna state.


Post a Comment

0 Comments