’Yan jarida 189 Isra’ila ta kashe tun da ta fara yakin da take yi a Gaza ranar 7 ga Oktobar 2023
Sojojin Isra’ila sun kashe dan jarida Wael Ibrahim Abu Quffa a wani hari da suka kai a Gaza.
Abu Quffa kuma ya kasance malamin jami’a a Sashen Koyar da Aikin Jarida a Jami’ar Musulunci ta Gaza.
Hukumar Watsa Labaran Gaza ta ce akalla ’yan jarida 189 Isra’ila ta kashe tun da ta fara yakin da take yi a Gaza ranar 7 ga Oktobar 2023
0 Comments