Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Hadarin mota yaci rayuka da dama a Funtua

Innalillahi wa'inna Ilaihir raju'un 
Innalillahi wa'inna Ilaihir raju'un 
Innalillahi wa'inna Ilaihir raju'un 

ALLAH Yajikan Musulmi,  Malam Lawal Sani Matazu Chiyaman ɗin Karamar Hukumar Funtua, Yaja Ragamar Binne Mamata Guda Ashirin Da Biyu 22, Sakamakon Hadarin Mota Daya Faru Jiya A Karamar Hukumar Funtua, Acikin Kauyen Mai Ruwa.

Akan Babban Titin Funtua Na sokoto Bypass  A Cikin  Kauyen Mai Ruwa, Biyu Daga Cikin mamatan yan Asalin Kauyen Mai Ruwa ne, Abunnesu Kamar Yadda Addinnin Musulinchi Yatanada, ALLAH Yayi Masu Rahma.

Daga Na Barr Funtua

Post a Comment

0 Comments